Esther Onyenezide
Haihuwa 30 June 2003
Dan kasan Nigerian
Aiki Midfielder
Organisation Madrid CFF (Spanish)
Title Esther Chinemerem Onyenezide

Esther Chinemerem Onyenezide (an haife ta a ranar 30 ga watan Yunin shekara ta 2003) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Najeriya wacce ke taka leda a matsayin 'dan wasan tsakiya a kungiyar mata ta Spain ta Madrid CFF da kuma tawagar mata ta Najeriya.[1]

A shekara ta 2022, FIFA ta zaba ta a matsayin 'yar wasan da ta zira kwallaye sau biyu a lokacin nasarar 3-1 a kan Kanada. [2]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Esther ta wakilci Najeriya a gasar cin kofin duniya ta FIFA U-20 ta 2022 a Costa Rica, ta buga wa FC Robo Queens wasa kafin ta koma Madrid CFF tare da yarjejeniyar kakar wasa 3 a shekarar 2024. [3]

  1. Akinbo, Peter (2023-10-24). "Onyenezide in cloud nine after Falcons invite". Punch Newspapers. Retrieved 2024-03-15.
  2. "TSG salute Becho, Matsukubo, Onyenezide and Rijsbergen". fifa.com. Retrieved 2024-03-15.
  3. Bajela, Ebenezer (2024-02-21). "Onyenezide, Ajakaye join Madrid CFF from Robo Queens". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-03-15.