Esther Augustine
Esther Augustine (an haife ta ranar 8 ga watan Yuli 1987) 'yar wasan judoka ce ta Najeriya wacce ta fafata a bangaren mata.[1] Ta lashe lambar azurfa a gasar All-African 2011 da lambar tagulla a gasar Judo ta Afirka ta 2008. Ta lashe gasar African Open Port Louis U63kg a shekarar 2013.[2]
Esther Augustine | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, 8 ga Yuli, 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Ayyukan wasanni
gyara sasheA gasar Judo ta Afirka na shekarar 2008 a Agadir, Morocco, Augustine ya fafata a gasar kilo 63 kuma ya samu lambar tagulla.[3]
A gasar wasannin Afrika da aka gudanar a Maputo, Mozambique.[4] Ta samu lambar azurfa a gasar 63kg.[5] Ta kuma lashe gasar African Open da aka gudanar a Port Louis bayan ta halarci gasar U63kg.[1]
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Esther Augustine - Judo na Afirka
- Bayanin Esther Augustine
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Esther Augustine Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ "African Open Port Louis, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
- ↑ "African Championships Agadir, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
- ↑ "African Games Maputo, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
- ↑ "African Open Port Louis, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.