Essiama gari ne kusa da Axim a gundumar Nzema ta Gabas, gundumar a Yankin Yammacin Ghana.[1][2]

Essiama

Wuri
Map
 4°55′58″N 2°20′49″W / 4.93278°N 2.34694°W / 4.93278; -2.34694
Ƴantacciyar ƙasaGhana
Yankuna na GhanaYankin Yammaci, Ghana
Gundumomin GhanaNzema East Municipal District
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 18 m
Essiama

Rairayin bakin teku gyara sashe

Essiama yana da mafi kyawun rairayin bakin teku masu a Ghana waɗanda ke zama tushen nishaɗi ga masu yawon buɗe ido masu shigowa da kuma hanyoyin rayuwa ga Mutanen yankin.

Manazarta gyara sashe

  1. "Essiama: Ghana". Retrieved 2012-07-15.
  2. "Govt approves 4.3 billion for Essiama Community Health Nursing School". ModernGhana.com. Retrieved 2012-07-15.