Esit Urua

Ƙauye ne a Akwa Ibom Najeriya

Esit Urua ƙauye ne a ƙaramar hukumar Eket ta jihar Akwa Ibom.

Esit Urua

Wuri

Mutanen Esit Urua kwatankwacin mutanen Ekpene Ukpa sun fi shiga aikin noma da noman dabino, dawa, Rogo da Dabino. Suna magana Ekid.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe