Ekpene Ukpa

Ƙauye ne a Akwa Ibom Najeriya

Ekpene Ukpa ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Eket ta jihar Akwa Ibom sitet.

Ekpene Ukpa

Wuri
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Mutanen Ekpene Ukpa kwatankwacin mutanen Ikot Ebiyan sun fi yin noma dawa,dabino da rogo . Suna magana Ekid.