Erin-Ile, Kwara

Babban Gari ne a karamar hukumar Oyun jihar Kwara. Sanannen yanki kayan noma na kuɗi da dankali. Jikan Sarki Obalufon na Ile-Ife ne ya Kafa Garin sama da shekaru dari bakwai.

Erin-Ile kungiyar noma ce a jihar Kwara, Najeriya. Wani tsohon gari ne mai tarihi wanda aka yi tun a karni na 13. A da ita ce hedikwatar karamar hukumar Oyun kafin ta koma Ilemona. An kafa Erin Ile a shekara ta 1225 AD daga Yarima Odumasa apayaan (first elerin) da sauran mayaka irin su olowe da sauransu.

Erin-Ile, Kwara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe