Éric Nzikwinkunda (an Haife shi a ranar 1 ga watan Janairun shekarar 1997) ɗan wasan tseren tsakiyar Burundi ne wanda ya fafata a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020.[1] [2]

Eric Nzikwinkunda
Rayuwa
Haihuwa 18 ga Maris, 1997 (27 shekaru)
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
800 metres (en) Fassara
1500 metres (en) Fassara
4 × 400 metres relay (en) Fassara
track and field (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Sana'a/Aiki

gyara sashe

Bayan da ya kai wasan dab da na kusa da na karshe a gasar Afirka ta 2019 a Rabat, an zabi Nzikwinkunda don shiga gasar tseren mita 800 a gasar Olympics ta lokacin zafi ta 2020, inda ya kare a matsayi na shida a gasar neman cancantar shiga gasar da maki 1.47:97.[3] Nzikwinkunda ya halarci gasar wasannin cikin gida na duniya na shekarar 2022 a Belgrade, Serbia, inda ya zo na biyar a cikin gudun mita 1500.[4]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Yana zaune ne a Penyeta Roja a lardin Castellon na Spain tare da takwarorinsa na Burundi Thierry Ndikumwenayo da Rodrigue Kwizera.[5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Eric Nzikwinkunda" . Olympics.com . Archived from the original on 8 October 2021. Retrieved 31 July 2021.
  2. Eric Nzikwinkunda at World Athletics
  3. "Athletics - Round 1 - Heat 5 Results" . Olympics.com . Archived from the original on 31 July 2021. Retrieved 31 July 2021.
  4. "Overseas results including World Indoor Champs, March 18-20, 2022" . Athletics Weekly .
  5. "Castellón, a paradise for Burundi athletes in a story that starts with a bet" . yosoynoticia.es .