Enzo Jeremías Fernández (an haife shi ne a ranar 17 ga watan Janairu na shekarar 2001) ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne dan asalin kasar Argentina wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Argentina .

enzo
enzo
enzo fernandez
enzo
Fernández tare da Benfica a 2022

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

An ambaci sunan Fernández bayan wanda ya lashe gasar Copa América sau uku kuma tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta River Plate Enzo Francescoli, saboda sha'awar mahaifinsa Raúl da dan wasan kwallon kafan na Uruguay.

Fernández ya auri 'yar Argentina Valentina Cervantes, wacce suka haifi 'ya mace tare da ita, sun haife ta ne a shekara ta 2020.

Manazarta

gyara sashe

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Enzo_Fernández