Eman Ikot Ebo
Gari ne a Akwa Ibom Najeriya
Eman Ikot Ebo ƙauye ne a ƙaramar hukumar Uruan a jihar Akwa Ibom, Najeriya. Mutanen Ibibio mazauna kauyen Eman Ukpa ne.
Eman Ikot Ebo | |
---|---|
human-geographic territorial entity (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Akwa Ibom |
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Uruan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.