Electronic mail ataƙaice e-mail ko Email dai hanya ce ta isar da saƙo a yanar gizo cikin sauƙi da sauri, email akwati ne na aika sako daga wani zuwa wani ko daga wata ma'aikata zuwa wata ma'aikata ko wasu mutane da dai sauran su.
Eponym (en) | mail (en) |
---|---|
Iri | service on Internet (en) , specialty (en) da field of study (en) |
Bangare na | Yanar gizo |
Tarihi
gyara sasheAmfanin email
gyara sasheEmail yana da matuƙar amfani ga duk wanda yake hulda da yanar gizo domin a email za'a iya aika sako ko ina cikin gaggawa batare da ɓata lokaci ba.
Abubuwan dake cikin email
gyara sashe- Ma'aijiyar saƙo
- Wajen tura saƙo
- Wajen share saƙo
- Farfajiyar mai email[1]