Elubo
gari a Ghana
Elubo birni ne a cikin gundumar Jomoro, gundumar a Yankin Yammacin Ghana.[1]
Elubo | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
Yankuna na Ghana | Yankin Yammaci, Ghana | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 14 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | WJ | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | jma.gov.gh |
Wuri da labarin kasa
gyara sasheWuri
gyara sasheElubo gari ne a yankin yammacin Ghana kusan kan iyaka da Ivory Coast. Elubo yana da tazara kaɗan daga gabar tekun yankin Yamma.[1]
Labarin kasa
gyara sasheElubo yana cikin yankin Yamma.[1] Ofaya daga cikin manyan cibiyoyin kuɗi na ƙauyen shine First Allied Savings and Loans Limited.
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Jomoro District". Archived from the original on 2023-02-23. Retrieved 2021-08-02.