Elmarie Fredericks (an haife ta a ranar 11 ga watan Agustan shekara ta 1986) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibia wacce ke taka leda a matsayin mai gaba ga ƙungiyar mata ta ƙasar Namibia . Ta kasance daga cikin tawagar a Gasar Cin Kofin Mata ta Afirka ta 2014. A matakin kulob din ta buga wa Okahandja Beauties a Namibia.[1][2]

Elmarie Fredericks
Rayuwa
Haihuwa 11 ga Augusta, 1986 (37 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. "Shipanga names Gladiators for Women Championship". nfa.org.na. 2 October 2014.
  2. "Host Namibia unveil final squad". cafonline.com. 3 October 2014.