Elizabeth Baring
Elizabeth Baring (a shekarar 1702 - 1766), Ta kasan ce wata 'yar kasuwar Ingila ce. [1]
Elizabeth Baring | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1702 |
Mutuwa | 1766 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | John Vowler |
Mahaifiya | Elizabeth Townsend |
Abokiyar zama | John Baring (en) (15 ga Faburairu, 1729 - |
Yara |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | business magnate (en) , ɗan kasuwa, industrialist (en) da Ɗan kasuwa |
Ta kuma auri Bajamushe mai baƙunci Johann Baring, wanda ya kafa kasuwancin cinikin ulu wanda ya zama ɗayan manyan kamfanoni a masana'antar ulu ta Burtaniya. Suna da yara biyar: John Baring, Thomas Vowler, Sir Francis Baring, 1st Baronet, Charles, da Elizabeth.[2] Ta mallaki kamfanin ne bayan mutuwar mijinta a 1748. Ta gudanar da shi cikin nasara kuma an bayyana ta a matsayin mace mai hankali da kyakkyawar ma'amala ta kasuwanci, kuma tana daga cikin mata 'yan kasuwa da suka fi samun nasara a lokacin. Kamfanin ta ya zama ɗayan mafi girma a Biritaniya kuma shine tushen abin da daga baya ya zama Bankin Barings .
Manazarta
gyara sashe- ↑ Oxford Dictionary of National Biography ID
- ↑ "Timeline | Northbrook Provenance Research". northbrook.cmoa.org (in Turanci). Retrieved 2020-07-27.