Elfriede von Nitzsch (26 ga watan Janairun shekarar 1920 – 29 Oktoban shekarata 2011) ɗan wasan Jamus ne. Ta shiga cikin tsalle-tsalle na mata a gasar Olympics ta bazara na shekarar 1952 . [1]

Elfriede von Nitzsch
Rayuwa
Haihuwa Ilmenau (en) Fassara, 26 ga Janairu, 1920
ƙasa Jamus
Mutuwa 29 Oktoba 2011
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 56 kg
Tsayi 168 cm

Manazarta

gyara sashe

 

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Elfriede von Nitzsch Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 17 April 2020. Retrieved 14 December 2017.