Misis Ekaette Unoma Godswill Akpabio (an haife ta ranar 9 ga watan Yuni, 1971) `ya ce ga marigayi Godwin da Beatrice Nkemdilim Ejike dukkansu na Ozom Aguobu-¬Owa, karamar Hukumar Ezeagu ta Jihar Enugu.

Ta halarci makarantar firamare ta Zik Avenue, Enugu kafin ta ci gaba zuwa makarantar sakandaren 'yan mata ta garin, Enugu domin yin jarabawar kammala karatun sakandaren Afirka ta Yamma, Ekaette Unoma Akpabio ta samu digiri a kan ilimin lissafi daga Jami'ar Jihar Abia, Uturu, Jihar Abia. Mace ce mai bin darikar Katolika kuma tana da himma sosai.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe