Ein Shams (fim)
Ein Shams fim ne na ƙasar Moroko wanda akayi a shekarar 2007.
Ein Shams (fim) | ||||
---|---|---|---|---|
Asali | ||||
Lokacin bugawa | 2007 | |||
Asalin harshe | Larabci | |||
Ƙasar asali | Misra | |||
Characteristics | ||||
Genre (en) | drama film (en) | |||
During | 90 Dakika | |||
Launi | color (en) | |||
Direction and screenplay | ||||
Darekta | Ibrahim El Batout | |||
'yan wasa | ||||
بطرس بطرس غالي (mul) | ||||
External links | ||||
Chronology (en) | ||||
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheDaga lokacin da ya kasance babban birnin Masar a zamanin Fir'auna kuma wuri mai tsarki da ke nuna ziyarar Yesu da Budurwa Maryamu, Ein Shams ya zama ɗaya daga cikin ƙauyukan Alkahira mafi talauci da rashin kulawa. Ta idon Shams, wata yarinya ‘yar shekara goma sha daya da ke zaune a wannan unguwa, fim din ya dauki nauyin bakin ciki da tsafi da ke tattare da rayuwar yau da kullum a Masar. A cikin jerin al'amura masu ratsa zuciya, mabambantan jaruman fim ɗin sun baje kolin sarƙaƙiya na tsarin siyasa da tsarin zamantakewar al'ummar Masar, tare da yin hangen nesa kan korafe-korafen yankin Gabas ta Tsakiya da kuma sarƙaƙiyar dangantakar ƙasashe su.
Yan wasa
gyara sasheKyauta
gyara sashe- Taormina 2008
- Cine árabe Róterdam 2008
- Shekarar 2008