Dr Abbas Tajudden Phd (iyan zazzau) anhaifeshi a ranan 1st GA Watan October 1965 a kwarai (B) dake birnin Zaria,

Yayi makarantan primary a LEA primary school lemu Zaria a Alif 1970-1976 yayi makarantan GABA Da primary school a government secondary school makarfi a Alif 1970-1978 daganan kuma yatafi daganan yatafi Katsina teachers college a alif 1978-1981,

Sannan yasake dawowa jami'ar Ahmadu Bello inda ya yi diploma a fannin accounting Daga shekaran alif 1982-1984,

Sannan yayi B.sc ɗinshi a business administration a alif 1985-1988, Bayan haka yadora Da masters dinshi a fannin business admin a Alif 1991-1993 sannan yatafi Usman danfodiyo Sokoto yayi yayi pH.D a business management a Alif 2004-2010 Dr Abbas Tajudden yasha gwagwarmayan rayuwa inda yayi ayyuka agurare daban daban afadin kasarnan kafin ayanzu Dr Abbas Tajudden Dan kasuwane Kuma Dan siyasa ne sannan shine mamallakin gurin saukan baki Na Teejay palace dake Garin Zaria Kuma shine peaker Na Nigeria a wannan lokaci Bayan tsallake zabubbuka a matsayinshi Na Dan majalisan tarayya Mai wakiltan mazabar Zaria