Dornbirn birni ne, da ke a lardin Vorarlberg na yammacin Austriya. Ita ce cibiyar gudanarwa na gundumar Dornbirn, wacce kuma ta hada da garin Hohenems, da garin Lustenau na kasuwa.[1] Dornbirn ita ce birni mafi girma a Vorarlberg kuma birni na goma mafi girma a Austria. Yana kuma da muhimmiyar cibiyar kasuwanci da kasuwa.

Dornbirn


Wuri
Map
 47°25′00″N 9°45′00″E / 47.4167°N 9.75°E / 47.4167; 9.75
Ƴantacciyar ƙasaAustriya
Federal state of Austria (en) FassaraVorarlberg (en) Fassara
District of Austria (en) FassaraDornbirn District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 48,067 (2016)
• Yawan mutane 397.48 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 120.93 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Dornbirner Ach (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 437 m
Wuri mafi tsayi Sünser Spitze (en) Fassara (2,061 m)
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Mayor (en) Fassara Andrea Kaufmann (en) Fassara (29 Mayu 2013)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 6850
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 05572
Austrian municipality key (en) Fassara 80301
Wasu abun

Yanar gizo dornbirn.at
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Dauersiedlungsraum der Gemeinden Politischen Bezirke und Bundesländer - Gebietsstand 1.1.2018". Statistics Austria. Retrieved 10 March 2019.