Dorcas Omanyo Oluwade ita ce Mataimakiyar Shugaban Jami'ar Salem, Lokoja.[1][2][3] Ta yi ritaya a ranar 18 ga Janairu, 2021, bayan taron Majalisar jami'ar karo na 17.

Dorcas Oluwade
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da mataimakin shugaban jami'a
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Salem varsity graduates 927, 37 with First Class". The Nation. 27 April 2019. Retrieved 27 April 2020.
  2. "THE VICE CHANCELLOR". Dorcas Omanyo Oluwad. Retrieved 27 April 2020.
  3. "Female vice-chancellors in Nigerian universities as of December 2018" (PDF). Africa Check. Retrieved 3 April 2020.[permanent dead link]