Dora Hernández (an haife ta ranar 15 ga watan Yulin 1948) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi gasar tseren mita 10 na mata a gasar Olympics ta bazarar 1968.[1]

Dora Hernández
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Suna Dora
Shekarun haihuwa 15 ga Yuli, 1948
Wurin haihuwa Mexico
Sana'a competitive diver (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Dora Hernández at Olympedia
  1. "Dora Hernández". Olympedia. Retrieved 18 May 2020.