Donewadi kauye ne a hukumar Belgaum a kudancin jihar Karnataka, Indiya. Ya shahara wajen noma, musamman Rake, Taba da Wardi. Rayuwa da tattalin arzikin kauyen sun canza saboda kyawawan kokarin da manoman kauyen suka yi.

Donewadi

Wuri
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaKarnataka
Division of Karnataka (en) FassaraBelgaum division (en) Fassara
District of India (en) FassaraBelagavi district (en) Fassara
Taluk of Karnataka (en) FassaraNippani taluk (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe