Domingo Okorie farfesa ne a fannin sinadarai 'dan Najeriya kuma sakataren Kwalejin Kimiyya ta Najeriya. Ya rasu a Ibadan a ranar 6 ga Janairu, 2023.[1]

Domingo okorie
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Kwalejin Gwamnati Umuahia
Sana'a
Sana'a chemist (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

MANAZARTA

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Domingo_Okorie