Djamel Keddou

Dan wasan kwallon kafa ne Kuma Manaja a kasar Algeriya

Djamel Keddou (an haife shi 30 ga watan Janairun shekarar 1952 - Nuwamba 16, 2011), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Aljeriya kuma koci.[1] Ya kwashe tsawon rayuwarsa a wasa tare da USM Alger kuma ya buga wa tawagar ƙwallon ƙafar Algeria wasa sau 25, inda ya lashe lambar zinare a wasannin Mediterrenean na shekarar 1975 a Algiers . [2] A matsayinsa na koci, ya jagoranci USM Alger zuwa gasar cin kofin Algeriya a shekarar 1988, inda ya doke abokin hamayyarsa CR Belouizdad a wasan ƙarshe.[3] Keddou kuma ya jagoranci kulab ɗin Aljeriya JS El Biar da ES Ben Aknoun . [4]

Djamel Keddou
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 30 ga Janairu, 1952
ƙasa Aljeriya
Mutuwa Aljir, 16 Nuwamba, 2011
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
USM Alger1972-1982
  Kungiyar Kwallon Kafa ta Aljeriya1973-1978252
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Djamel Keddou

A ranar 16 ga watan Nuwamba, 2011, Keddou ya mutu bayan ya yi fama da bugun zuciya. [5] An binne shi a makabartar El Kettar .

Girmamawa gyara sashe

Ɗan wasa gyara sashe

  • Ya lashe Wasannin Bahar Rum na 1975
  • Ya lashe kofin Aljeriya sau ɗaya da USM Alger a shekarar 1981

Maigudanarwa gyara sashe

  • Ya lashe kofin Aljeriya sau daya da USM Alger a shekarar 1988

Manazarta gyara sashe

  1. Djamel Keddou nous a quittés Archived 2011-11-20 at the Wayback Machine; El Watan, November 17, 2011.
  2. Djamel Keddou - جمال كدو Archived ga Faburairu, 26, 2012 at the Wayback Machine; DZFootball.free.fr
  3. Djamel Keddou, un pilier de l'USM Alger des années 70 Archived 2011-12-20 at the Wayback Machine; DZFoot, November 17, 2011.
  4. "Décès : "Le libéro de charme du football algérien" Djamel Keddou nous quitte" (in French). El Moudjahib. 17 November 2011.CS1 maint: unrecognized language (link)
  5. Djamel Keddou est décédé Archived 2011-11-18 at the Wayback Machine; El Watan, November 16, 2011.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe