Disha Patani (an haifeta ne a ranar 13 ga watan yuni a shekarar 1992) shahararriyar jarumar wasan kwaikwayon kasar indiya ce wacce aka sani a fina finai da dama. Ta fara wasan ta ne da wani fin mai taken Loafer (2015). Ta fara sakin fim dinta ne na hindi da fim din m.s dhobi:the untold story (2016),wanda da shine ta samu nasarar lashe gasar "Stardust Award for Superstar of Tomorrow –Female" da kuma "IIFA Award for Star Debut of the Year –Female" [1].

Disha Patani
Rayuwa
Haihuwa Bareilly (en) Fassara, 13 ga Yuni, 1992 (31 shekaru)
ƙasa Indiya
Sana'a
Sana'a model (en) Fassara da Jarumi
Nauyi 50 kg
Tsayi 1.7 m
IMDb nm7796669

Manazarta gyara sashe