Dimokuraɗiyya
Wannan kalmar ta na nufin gudanar da zabe akan wanda mutane keso.[1] Dimokuradiyya ya kasance wani tsarin ne na gudanarwa wanda mutanan sune suke aiwatarwa akan harka dokoki, tsare-tsare, shugabanci, da kuma mafiyawan abubuwa na jaha wanda mutanen gari sune suke gudanar da wannan.[2]
Menene Dimokuradiyya
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Nicholas, Awde (1996). Hippocrene Practical dictionary. Hippocrene books New York. ISBN 0781804264.
- ↑ Dahl, Robert A (4 August,2022). "Democracy". Britannica. Open Publishing. Cite has empty unknown parameter:
|1=
(help); Check date values in:|date=
(help)