Diego l'interdite
Diego l'interdite wani fim ne na ƙasar Mauritian da aka shirya shi a shekarar 2002 wanda David Constantin ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1]
Diego l'interdite | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2002 |
Ƙasar asali | Moris |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | David Constantin (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | David Constantin (en) |
Samar | |
Mai tsarawa | David Constantin (en) |
Takaitaccen bayani
gyara sasheWannan shirin yana ba da labarin yadda Chagossiyawa suka tsage daga tsibiransu da ke arewacin Tekun Indiya. A cikin shekarar 1965, hukumomin mulkin mallaka na Burtaniya sun ayyana tsibirin ya rabu da Mauritius don musayar 'yancin kai. Sa'an nan, Amurka ta hayar Diego Garcia, mafi girma a cikin tsibirin, zata kafa sansanin soja kuma an aika da yawan jama'a zuwa Mauritius. 'Yan Chagossiyawa sun shafe shekaru 36 da suka gabata suna rayuwa cikin matsanancin talauci a Mauritius, inda suke mafarkin komawa gida.[2]
Kyautattuka
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Samfuri:RefFCAT
- ↑ Samfuri:RefFCAT
- ↑ "David Constantin, "Bella" au bois dormant". L'Express (France). 16 July 2007. Archived from the original on 19 February 2013. Retrieved March 10, 2012.
- ↑ "Les accords de Bella". Le Mauricien (in French). 15 July 2007. Retrieved 11 March 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)