Diana López (mai wasan ƙwallon ƙafa)

Diana López (an Haife ta a ranar i 27 ga watan Maris shekarar 1993) ƴar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Nicaragua wacce ke buga wasan gaba ga UNAN Managua da ƙungiyar mata ta ƙasar Nicaragua .

Diana López (mai wasan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa 27 ga Maris, 1993 (31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Aikin kulob gyara sashe

López ta buga wa Leyendas FC, CD Águilas de León da UNAN Managua a Nicaragua.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

López ta fara wasanta na farko a Nicaragua a ranar 11 ga watan Afrilu shekarar 2021 a wasan sada zumunci da suka doke El Salvador da ci 3-1.

Manazarta gyara sashe