Diana Balayera (an Haife ta a ranar 28 ga watan Janairu, shekara ta 1996) 'yar wasan ƙwallon kwando ce ta tsakiya wacce ke bugawa kungiyar kwallon kwando ta mata ta Mali da kungiyar kwando Charnay basket Bourgogne Sud W a Faransa . [1] [2] [3] [4]

Diana Balayera
Rayuwa
Haihuwa 28 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Mali
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Tsayi 191 cm

Tarihin Sana'a gyara sashe

Diana Balayera tana taka leda a Champagne W a lokacin kakar 2020-2021 kafin a canza ta zuwa Charnay Bourgogne Sud W akan 9 ga Janairu 2022. Ta lashe gasar 2022-2023 da 2023-2024 na gasar cin kofin Faransa tare da Charnay Bourgogne Sud W. [5] Ta buga wasanni 46 tare da Maeva Djaidi- Tabdi a matsayin abokan wasanta a Charnay. [6]

tawagar kasar Mali gyara sashe

Ta kasance wani ɓangare na ƴan wasan ƙwallon kwando na ƙasar Mali don 2022 FIBA Basketball World Cup da FIBA Women's AfroBasket 2023. [3] [5] Ita ce 2023 mai lamba 1 3 × 3 mata a hukumar ta Mali. [7]

Manazarta gyara sashe

  1. Eurobasket. "Diana Balayera, Basketball Player, News, Stats - afrobasket". Eurobasket LLC. Retrieved 2024-03-27.
  2. "Basketball: Diana Balayera". www.tennis24.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-27.
  3. 3.0 3.1 "Diana Balayera - Player Profile". FIBA.basketball (in Turanci). Retrieved 2024-03-27. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  4. "Diana Balayera stats | Sofascore". www.sofascore.com. Retrieved 2024-03-27.
  5. 5.0 5.1 "Diana Balayera (Charnay Bourgogne Sud) - Player Profile - Flashscore.com.ng". www.flashscore.com.ng (in Turanci). Retrieved 2024-03-27. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content
  6. Proballers. "Diana Balayera Teammates details". Proballers (in Turanci). Retrieved 2024-03-27.
  7. "Who started 2023 as number one 3x3 player in your National Federation?". fiba3x3.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-27.