Diana Monteiro Abla (an haife ta 29 ga Yulin Shekarar 1995) 'yar wasan polo ce ta ruwa ta kasar Brazil.

Diana Abla
Rayuwa
Haihuwa Brazil, 29 ga Yuli, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Brazil
Ƴan uwa
Ma'aurata Ana Marcela Cunha (en) Fassara
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a water polo player (en) Fassara

Ta kasance cikin tawagar Brazil a gasar ruwa ta duniya a shekara ta 2015.[1][2]

Duba kuma

gyara sashe
  • Brazil a gasar ruwa ta duniya ta 2015

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "BCN 2015 Brazilian Women's Water Polo Team" (PDF). Omega Timing. Retrieved 19 August 2015.
  2. "Medalhistas no Pan, Ana Marcela Cunha e Diana Abla anunciam noivado - Geral - Fera". esportefera.