Diadié Diarra (An haife shi a ranar 23 ga watan Janairu a shekara ta 1993) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a kulob ɗin GOAL FC a matsayin mai tsaron baya.[1][2] An haife shi a Faransa, yana wakiltar Mauritaniya a matakin kasa da kasa.[3]

Diadié Diarra
Rayuwa
Haihuwa Faris, 23 ga Janairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
AJ Auxerre (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Sana'a/Aiki

gyara sashe

An haife shi a birnin Paris na Faransa, Diarra ya buga wasa a Mantes, Valenciennes B, Amiens, Épernay Champagne, Auxerre B, Gueugnon, Stade Bordelais da Sedan. [1] [4]

Ya buga wasansa na farko a duniya a Mauritaniya a shekarar 2017.[4][3]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Diadié Diarra". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 2 August 2019.
  2. Diadié Diarra". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 2 August 2019.
  3. 3.0 3.1 Diadié Diarra at Soccerway. Retrieved 2 August 2019.
  4. 4.0 4.1 Diadié Diarra at Soccerway. Retrieved 2 August 2019.