Dhundhari
Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 1,476,000 suke magana da yaren a kasar.
Dhundhari | |
---|---|
'Yan asalin magana | harshen asali: 9,600,000 (2007) |
| |
Devanagari (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
dhd |
Glottolog |
dhun1238 [1] |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Dhundhari". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.