Desrances fim ne mai ban sha'awa na wasan kwaikwayo na Burkinabé 2019 wanda, Apolline Traoré ya ba da umarni sai Denis Cougnaud ya shirya.[1][2] Taurarin shirin sun haɗa da Jimmy Jean-Louis da Jemima Naomi Nemlin tare da Evelyne Ily da Mike Danon.  [ ba a kasa tantancewa ba ] An yi fim ɗin a Haiti.

Desrances
Asali
Lokacin bugawa 2019
Ƙasar asali Burkina Faso
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Apolline Traoré (en) Fassara
External links

Fim din da aka shirya a lokacin tashin hankalin bayan zaɓen 2010-11 a Ivory Coast kuma ya ta'allaka ne kan jajircewar wata. yarinya 'yar shekara 12. An fara haska fim din ne a bikin fina-finai da talabijin na Panafrican na Ouagadougou (Fespaco). Har ila yau, an zaɓi fim din ne a matsayin wanda ya yi fice a matsayin gwarzon dan wasan kwaikwayo a Afirka Movie Academy Awards.

Yan wasan shirin gyara sashe

  • Jimmy Jean-Louis as Francis Desrances
  • Jemima Naomi Nemlin as Haila
  • Evelyne Ily
  • Mike Danon
  • Narcisse Afeti
  • Tiekoumba Dosso
  • Missa Ndri
  • Delphine Ouattara
  • Bienvenue Neba
  • Toty Djah

Awards and nominations gyara sashe

Shekara Kyauta Iri Mai karba Sakamako Madogara
2020 African Movie Academy Awards Best Film Desrances Ayyanawa [3]
Best Director Appoline Traore Ayyanawa
Best Actor in a Leading Role Jimmy Jean-Louis Lashewa
Best Actor in a Supporting Role Narcisse Afeti Ayyanawa
Best Actress in a Supporting Role Evelyne Juhen Ayyanawa
Achievement in Cinematography Desrances Ayyanawa
Achievement in Editing Ayyanawa
Best Visual Effects Ayyanawa
Best Sound Ayyanawa
Most Promising Actor Naomi Nemlin Ayyanawa

Manazarta gyara sashe

  1. AlloCine. "Desrances" (in Faransanci). Retrieved 2021-10-01.
  2. admin. "Desrances". 26th International Film Festival of Kerala (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-19. Retrieved 2021-10-01.
  3. ""The Milkmaid", Ramsey Nouah win big in 2020 AMAA - P.M. News". pmnewsnigeria.com. Retrieved 2021-09-10.