Dereje Nedi (an haife shi a ranar 13 ga watan Janairun, 1954) ɗan wasan tsere mai nisa ne na na maza mai ritaya daga Habasha.[1] Ya wakilci kasarsa ta haihuwa a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1980 a tseren gudun marathon na maza. Ya kafa mafi kyawun sa na sirri (2:10:31) a cikin tsere mai nisa na musamman a ranar 18 ga watan Agusta, 1984, ya lashe tseren marathon a Wasannin Friendship Games a Moscow. [2]

Dereje Nedi
Rayuwa
Haihuwa 13 ga Janairu, 1954 (70 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Gasar kasa da kasa gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Template:ETH
1978 All-Africa Games Algiers, Algeria 2nd Marathon 2:23:08
1980 Olympic Games Moscow, Soviet Union 7th Marathon 2:12:44
1981 Tokyo Marathon Tokyo, Japan 3rd Marathon 2:12:14
1983 World Championships Helsinki, Finland Marathon DNF
1984 Frankfurt Marathon Frankfurt, West Germany 1st Marathon 2:11:18
Friendship Games Moscow, Soviet Union 1st Marathon 2:10:32
1985 African Championships Cairo, Egypt 3rd Marathon 2:25:41
1987 All-Africa Games Nairobi, Kenya 2nd Marathon 2:15:27
1988 African Championships Annaba, Algeria 1st Marathon 2:27:51

Manazarta gyara sashe

  1. Olympics Olympics https://olympics.com › athletes › de... Dereje NEDI Biography, Olympic Medals, Records and Age
  2. worldathletics.org worldathletics.org https://worldathletics.org › ethiopia Dereje NEDI | Profile

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Dereje Nedi". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2020-04-18.
  • Dereje Nedi at World Athletics