Denise Stephens
Denise C.Nuttall Stephens babban farfesa ne a fannin ilmin taurari a Kwalejin Kimiyyar Jiki da Lissafi a Sashen Physics da Astronomy a Jami'ar Brigham Young.[1]
Denise Stephens | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta |
Brigham Young University (en) New Mexico State University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Ilimin Taurari |
Employers | Brigham Young University (en) |