Déborah Weil (ranar 29 ga watan Satumban 1957 – ranar 6 ga watan Nuwamban 2004) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi gasar tseren mita 10 ta mata a gasar Olympics ta bazarar 1976.[1]

Debórah Weil
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Suna Déborah
Sunan dangi Weil
Shekarun haihuwa 29 Satumba 1957
Wurin haihuwa Mexico
Lokacin mutuwa 6 Nuwamba, 2004
Sana'a competitive diver (en) Fassara da swimmer (en) Fassara
Wasa diving (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. "Déborah Weil". Olympedia. Retrieved 19 May 2020.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe