David von Ballmoos David von Ballmoos (an haife shi 30 Disamba 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Switzerland wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Young Boys Swiss Super League.

David von Ballmoos
Rayuwa
Haihuwa Langnau im Emmental (en) Fassara da Burgdorf (en) Fassara, 30 Disamba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Switzerland
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  BSC Young Boys (en) Fassara-
FC Winterthur (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Nauyi 88 kg
Tsayi 192 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe