David Ben-Uziel
David Ben-Uziel (An haife shi a shekara ta 1935), wanda ake yi wa lakabi da "Tarzan" da "Janar John," tsohon dan Gungiyar Isra'ila ne na Mossad kuma Laftanar kanar mai ritaya a rundunar tsaron Isra'ila.
David Ben-Uziel | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Haifa (en) , 1935 (88/89 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Sana'a | |
Digiri | Aluf mishne (en) |
Aiki
gyara sasheAikin soja ya fara ne a lokacin yakin Larabawa da Isra'ila a 1948. Ya yi aiki a sassa daban-daban kuma ya shiga manyan ayyuka, ciki har da harin Entebbe. Bayan ya yi aikin soja, ya shawarci sojojin Habasha, sannan ya shiga Mossad a shekarar 1968.