Dashen haske rana na Sakaka aiki ne a ƙasar Saudiyya wanda ake da burin samar da wutar lantarki ta hasken rana wanda zai kai migawat 300. Aikin zai kwashe filin ƙasa kimanin murabba'in kilomita 6 a kusa da Sakaka a cikin Al-Jawf yankin Mulkin Saudi Arabia . Kamfanin Sakaka Solar Company (SSEC) ne ke haɓaka shi kuma yake sarrafa shi. Aikin shine haɗin gwiwa tsakanin AquaPower 70% da SSEC a 30%. Shine aiki na farko mai amfani da hasken rana a Saudiyya. Aikin na dala miliyan 320 ya fara ne a cikin Nuwamba 2018 kuma an haɗa shi da cibiyar sadarwar gida a cikin Nuwamba shekarar 2019 .

Dashen hasken rana na Sakaka
thermal solar power station (en) Fassara
Bayanai
Farawa Nuwamba, 2018
Ƙasa Saudi Arebiya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) FassaraAl-Jowf Province (en) Fassara
Governorate of Saudi Arabia (en) FassaraSakakah governorate (en) Fassara
Babban birniSakakah (en) Fassara

Manazarta gyara sashe