Darian Males (Serbian: Даријан Малеш, romanized: Darijan Maleš;[2] haife shi 3 ga Mayu 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Switzerland wanda ke buga wasan gaba ga BSC Young Boys a cikin Swis Super League.

Darian Males
Rayuwa
Haihuwa Lucerne (en) Fassara, 3 Mayu 2001 (23 shekaru)
ƙasa Switzerland
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Luzern (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe