Daniel Y. Paye (an haife shi a ranar 7 ga watan Oktoba, shekara ta 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Laberiya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga kulob din Danish 1st Division Jammerbugt da kuma tawagar ƙasar Laberiya .

Daniel Paye
Rayuwa
Haihuwa Monrovia, 2000 (23/24 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Aikin kulob gyara sashe

Daga 2019 zuwa 2021, Paye ya taka leda a FC Bea Mountain. A cikin 2021, ya koma kulob din Danish Jammerbugt kan yarjejeniyar shekaru uku.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Paye ya fara buga wa tawagar kasar Laberiya a wasan sada zumunci da suka yi da Mauritania a ranar 11 ga Yuni 2021. [1]

Manazarta gyara sashe

  1. Daniel Paye at National-Football-Teams.com

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  • Daniel Paye at WorldFootball.net
  • Daniel Paye at Soccerway