ASIAMAH, Manjo Daniel Okyere An haife shi 14 ga watan Satumba, 1941 ya kasan ce kuma shi  sojan Ghana ne

Hutun Daniel Okyere

Ya fara makarantar Primary din shi ne a  Middle Schools,1946 bayan ya kammala sai ya shiga Labone Secondary School a 1956 ya kuma shiga Military Academy a shekaran 1961, ya rike mukaman kwamanda daban-daban na ma'aikatan Sojojin Ghana.[1]

Yayi auren shi ne a shekaran 1966

Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p, 215|edition= has extra text (help)