Daniel Iyobosa Okungbowa mai shari'a ne dan kasar Najeriya, shine shugaban alkalai na jahar Edo. 'Yan majalisu na jahar Kogi sun tabbatar da bashi mukamin a aranar sha biyu ga watan Yuli ta shekarar dubu biyu da ashirin da uku. [1] [2] Ya zama shugaban alkalai na babbar kotu ta jahar Kogi a shekarar dubu biyu da daya. [3] Kafin mukaminshi na shugaban alkalan yayi aiki a matsayin shugaban alkalan jahar ta Kogin din na wucin gadi daga sha tara ga watan Mayu na shekarar dubu biyu da ashirin da uku. [4]

Daniel Okungbowa
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Lauya, ɗan siyasa da mai shari'a

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Daniel_Okungbowa#cite_note-Abu_2023_f271-1
  2. https://en.wikipedia.org/wiki/Daniel_Okungbowa#cite_note-Nseyen_2023_f997-2
  3. https://en.wikipedia.org/wiki/Daniel_Okungbowa#cite_note-Abu_2023_f271-1
  4. https://en.wikipedia.org/wiki/Daniel_Okungbowa#cite_note-Okoronkwo_2023_c122-3