Daniel Augusto Caetano Dias (an haife shi a ranar 17 ga watan Afrilu,shekara ta alif ɗari tara da sittin da daya 1961A.c), wanda aka fi sani da Daniel, ɗan ƙwallon ƙafa ne mai ritaya wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida. An haife shi a Praia.[1] Ya fara wasan kwallon kafa ne a kasar Portugal, sannan ya koma Macau, wanda shi ma Portuguese ne kuma yanzu yanki ne na musamman na kasar Sin.[2] Ya kuma taka leda a kasar Sin, ga kungiyar Guangdong Hongyuan. Shi ma tsohon dan kwallon Macanese ne na kasa da kasa.[3]

Daniel (ɗan ƙwallo)
Rayuwa
Haihuwa Praia, 17 ga Afirilu, 1961 (62 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

 

Kididdigar sana'a gyara sashe

Kulob gyara sashe

Club Season League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Fafe 1986–87 Segunda Divisão 24 2 2[lower-alpha 1] 0 0 0 26 2
Felgueiras 1987–88 27 1 1[lower-alpha 1] 0 0 0 28 1
Académica 1988–89 12 0 2[lower-alpha 1] 0 0 0 14 0
1989–90 6 0 0 0 0 0 6 0
Total 18 0 2 0 0 0 20 0
Feirense 1990–91 Segunda Divisão de Honra 33 0 6[lower-alpha 1] 0 0 0 39 0
1991–92 29 0 1[lower-alpha 1] 0 0 0 30 0
1992–93 22 0 1[lower-alpha 1] 0 0 0 23 0
Total 84 0 8 0 0 0 92 0
Aves 1993–94 Segunda Divisão de Honra 19 1 2[lower-alpha 1] 0 0 0 21 1
Torres Novas 1994–95 Segunda Divisão B 23 1 2[lower-alpha 1] 0 0 0 25 1
Guangdong Hongyuan 1995 Jia-A League 14 1 0 0 0 0 14 1
1996 10 0 0 0 0 0 10 0
Total 24 1 0 0 0 0 24 0
Career total 219 6 17 0 0 0 236 6

Ƙasashen Duniya gyara sashe

Tawagar kasa Shekara Aikace-aikace Manufa
Macau 1997 3 0
2000 2 0
Jimlar 5 0

Manazarta gyara sashe

  1. https://sites.google.com/ d/15aibqdkCNGBXrldfm1f2uA48OpZZCfF7/ p/1ESx_wtILkzaZXxXFjt8FkJRqg0AxR3ID/edit
  2. https://www.foradejogo.net/player.php? player=196104170001
  3. https://danielaugustocaetanodias.blogspot.com/2021/08/

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

https://danielaugustocaetanodias.blogspot.com/2021/08/daniel-augusto-caetano-dias.html

https://danielaugustocaetanodias.blogspot.com/p/blog-page.html

https://sites.google.com/d/15aibqdkCNGBXrldfm1f2uA48OpZZCfF7/p/1ESx_wtILkzaZXxXFjt8FkJRqg0AxR3ID/edit[permanent dead link]
Cite error: <ref> tags exist for a group named "lower-alpha", but no corresponding <references group="lower-alpha"/> tag was found