Danchuwa
Danchuwa gari ne dake ƙaramar hukumar fotiskum a jihar Yobe dake arewacin kasar najeriya gari mai dauke da Kabila biyu a na mata kirari da danchuwa kata belu Harshen Karai-Karai da kabilar ngzumawa
Saurauta
gyara sasheNgezum
Sana'a
gyara sashe- Noma
- Kiwo
Kwyukan danchuwa
gyara sashe- Karal
- Garin makoi
- gada Fallon
- ngigyai
- Ardo shanu
- Al'larbaje
- NGelkofo
- Mashama