Damakawa ƙabila ce ta kusan mutane 500-1000 a arewa maso yammacin Najeriya. Suna zaune a ƙauyuka uku kusa da Maganda a ƙaramar hukumar Sakaba, akan hanyar Dirindaji to Makuku road in Sakaba jihar Kebbi, Sun kasance suna magana da yaren Damakawa, amma tunanin yaren a yanzu ya kuma soma bacewa. Hasali ma a yanzu babu mutum daya da zai iya cikakkiyar magana da harshen. Mafi akasarin kananan yara da matasa sun koma amfani da harshen C'Lela a matsayin yarensu na farko.[1]

Damakawa
Yankuna masu yawan jama'a
Najeriya

Hanyoyin haɗin waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Stuart, McGill (April 28, 2008). "The Damakawa language" (PDF). Stuart McGill, School of Oriental and African Studies, London. Retrieved January 22 , 2022.