Gidan dajin Yanayi na Vatican,wanda zai kasance acikin Bükk National Park, Hungary,an bada gudummawa ga Vatican City ta hanyar kamfanin carbon. Za'a dai-daita gandun dajin don rage fitar da hayaƙi na carbon da Vatican ta samar acikin shekara ta 2007. Amincewar Vatican game da tayin, a wani bikin a ranar 5 ga Yuli, 2007,an ruwaito shi a matsayin "alamu ne kawai", kuma hanya ce ta ƙarfafa Katolika suyi ƙarin don kare duniya.[1] Babu bishiyoyi da aka dasa a ƙarƙashin aikin kuma ba'a samar da carbon ba.[2][3]

Dajin yanayi na Vatican
daji
Bayanai
Ƙasa Hungariya
Mamallaki Cocin katolika

Acikin wani yunkuri mai tasiri don yaki da dumamar yanayi, a watan Mayu na shekara ta 2007, Vatican ta bada sanarwar cewa za a rufe rufin Paul VI Audience Hall da bangarorin photovoltaic. An sanya shigarwar a hukumance a ranar 26 ga Nuwamba, 2008.

Dubi kuma gyara sashe

  • Ayyuka kan Canjin Yanayi
  • Guje wa canjin yanayi mai haɗari
  • Saurin carbon
  • Tsakanin carbon
  • Yarjejeniyar Kyoto
  • Lissafin labaran da suka shafi Vatican City

Manazarta gyara sashe

Haɗin waje gyara sashe

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named CN070713
  2. Carbon offsets: How a Vatican forest failed to reduce global warming The Christian Science Monitor
  3. Dangers lurk in offset investments[permanent dead link], Ethical Corporation published 2011-09-19, accessed 2012-08-25