Daddi ko Daddi-Ramewadi, Gari ne a hukumar Belagavi a kudancin jihar Karnataka, Indiya. Wannan wurin da aka fi sani da wurin haifuwar Shri Pant Balekundri Maharaj.Daddi dake kan cikakkiyar haduwar kogin Ghatprabha da Tamrparni. DADDI kuma ya shahara da kasuwar sa da ake gudanarwa ranar litinin mako.

Daddi

Wuri
Map
 16°04′N 74°26′E / 16.07°N 74.43°E / 16.07; 74.43
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaKarnataka
Division of Karnataka (en) FassaraBelgaum division (en) Fassara
District of India (en) FassaraBelagavi district (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara

manazarta

gyara sashe

https://web.archive.org/web/20180612210946/http://www.censusindia.gov.in/Census_Data_2001/Village_Directory/ https://books.google.com/books?id=qZ--wAEACAAJ