Dachra
Dachra fim ne mai ban tsoro wanda a kayi shi a shekarar 2018 na Tunisiya, wanda Abdelhamid Bouchnak ya rubuta kuma ya ba da umarni a matsayin fim ɗinsa na farko.
Dachra | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) | horror film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Abdelhamid Bouchnak |
Director of photography (en) | Hatem Nechi (en) |
External links | |
Labarin Fim
gyara sasheƊaliban aikin jarida guda uku, Yasmine, Walid da Bilel, sun tashi domin gudanar da bincike kan wani lamari mai sanyi (cold case) na shirin fim na makaranta. Bayan sun ziyarci asibitin taɓin hankali don yin hira da Mongia, wanda ya tsira daga harin shekaru 20 da suka gabata, hanyar ta kai su wani ƙauye mai keɓe. Kafin su fahimci ainihin abin da ke faruwa, sun sami kansu cikin mayu masu cin na mutane.[1]
'Yan wasa
gyara sashe- Yasmine Dimassi a matsayin Yasmine
- Aziz Jbali a matsayin Walid
- Bilel Slatnia a matsayin Bilel
- Hela Ayed a matsayin Mongia
liyafar
gyara sasheDachra shi ne rufaffen fim na mako na masu suka daga ƙasa da ƙasa a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Venice na 75.[2][3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Deborah Young (9 September 2018). "Dachra: Film Review, Venice 2018". The Hollywood Reporter. Retrieved 5 August 2021.
- ↑ ""Dachra" de Abdelhamid Bouchnak sélectionné à la semaine de la critique de la Mostra de Venise". webdo.tn (in Faransanci). 23 July 2018. Retrieved 5 August 2021.
- ↑ "35. settimana internazionale della critica 02.09 — 12.09.2020" (PDF). sicvenezia.it (in Italiyanci). Retrieved 5 August 2021.