Damilola Michael (DM) Aderibigbe (an haife shi a shekara ta 1989) mawaƙi ne ɗan Najeriya kuma masanin adabi da ke Hattiesburg a garin Mississippi. Shi Mataimakin Farfesa ne na rubutun ƙirƙira a Cibiyar Marubuta a Jami'ar Kudancin Mississippi .

DM Aderibigbe
Rayuwa
Haihuwa 1989 (34/35 shekaru)
Sana'a
Sana'a maiwaƙe da university teacher (en) Fassara

Rayuwarsa Ta Kuruciya Da Karatunsa

gyara sashe

An haife shi a Legas, Aderibigbe ya sami digiri na farko a fannin tarihi a Jami'ar Legas a shekarar 2014, bayan haka kuma ya sami damar shiga shirin MFA a fannin rubuce-rubucen kirkire-kirkire a Jami'ar Boston, inda ya samu Robert Pinsky Global Fellowship. [1] Bayan ya kammala karatunsa na digiri na biyu a 2017, ya wuce Jami'ar Jihar Florida inda ya sami digirin digiri a 2022, wanda ya fi karkata a Fannin Turanci da Rubutun Ƙirƙira, tare da kuma tabo a Adabin Baƙar fata na Duniya. [2]

farkon rayuwa

gyara sashe
  1. Empty citation (help)
  2. Empty citation (help)