Délis Ahou
Délis Ahou (an haife shi a 23 ga watan Agustan shekarar 1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Virton ta Belgium.
Délis Ahou | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Nantes, 23 ga Augusta, 1984 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 177 cm |
Farko da rayuwar kai
gyara sasheAn haifi Ahou a garin Nantes ga mahaifinsa ɗan asalin Nijar kuma mahaifiyarsa Bafaranshiya.
Ayyuka
gyara sasheAhou ya fara aiki da ƙungiyar garin Nantes a shekarar 1999, [1] kafin daga baya ya bugawa Racing Levallois 92, USJA Carquefou, Gazélec Ajaccio da Angers SCO . [2] Ahou ya tattaɓa hannu ne kan ƙungiyar Virton ta ƙasar Belgium a shekarar 2010.
Ayyukan duniya
gyara sasheAhou ya wakilci Faransa a matakin matasa, [3] amma ya fara taka leda a matakin ƙasa da ƙasa a Nijar a shekarar 2010. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ (in French) FC Nantes profile
- ↑ (in French) L'Equipe profile
- ↑ (in French) FootballeursPros.fr Archived 2010-03-29 at the Wayback Machine
- ↑ Délis Ahou at National-Football-Teams.com